13 Agusta 2019 - 08:06
An Girmama Karamar Yariya Mahardaciya Kur’ani A UAE

Bangaren kasa da kasa, an girmama yarinya mafi karancin shekaru da ta hardace kur’ani a UAE.

(ABNA24.com) Reim Abdallah Alfalasi bababr daraktar cibiyar kula da kananan yara ta kasar haddaiyar daular larabawa, ta girmama yarinya mafi karancin shekaru da ta hardace kur’ani a kasar.

Ta ce samun kananan yara mahardata kur’ani a cikin kasa babbar rahama ce ta ubangiji, a kan girmama irin wadannan yara da mahaifansu ya zama wajibi.

Misam yahya Muhammad ita ce yarinya mafi karancin shekaru da ta hardace kur’ani a kasar hadaddiyar daular larabawa.

A halin yanzu tana da shekaru 6 da haihuwa, kuma ta samu nasarar hardace kur’ani mai tsarki.



/129